Yow 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'an nan za ku sani ni ne UbangijiAllahnku,Wanda yake zaune a Sihiyona, tudunatsattsarka.Urushalima kuma za ta tsarkaka,Sojojin abokan gāba ba za su ƙararatsawa ta cikinta ba.

Yow 3

Yow 3:9-21