Yow 3:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana magana da ƙarfi dagaSihiyona,Yana tsawa daga Urushalima,Sammai da duniya sun girgiza.Amma Ubangiji shi ne mafakarjama'arsa, Shi ne kagarar mutanen Isra'ila.

Yow 3

Yow 3:14-21