Yow 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku busa ƙaho, ku yi gangami,A cikin Sihiyona, tsattsarkandutsen Allah!Duk mutanen ƙasar za su yi rawarjiki,Domin ranar Ubangiji tana zuwa, tayi kusa.

Yow 2

Yow 2:1-3