Yow 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma namomin jeji suna kuka agare ka,Domin rafuffuka sun bushe,Ciyayi kuma sun bushe,Sai ka ce wuta ce ta ƙone su.

Yow 1

Yow 1:13-20