Ya ku firistoci masu miƙa hadayu abagaden Ubangiji,Ku sa tufafin makoki, ku yi kuka!Ku shiga Haikali, ku kwana,Kuna saye da tufafin makoki,Gama ba hatsi ko ruwan inabi da zaa yi hadaya da su,A cikin Haikalin Allahnku.