Kurangar inabi ta bushe,Itatuwan ɓaure kuma sun yi yaushi,Rumman, da dabino, da gawasa,Da dukan itatuwan gonaki sunbushe.Murna ta ƙare a wurin mutane.