Ya ku manoma, ku yi baƙin ciki,Ku yi kuka, ku da kuke lura dagonakin inabi,Gama alkama, da sha'ir,Da dukan amfanin gonaki sunlalace.