Ku sa a yi azumi,Ku kira muhimmin taro.Ku tara dattawa da dukan mutanenƙasarA Haikalin Ubangiji Allahnku,Ku yi kuka ga Ubangiji.