Yah 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bitrus, da Toma wanda ake kira Ɗan Tagwai, da Nata'ala na Kana ta ƙasar Galili, da 'ya'yan nan na Zabadi, da kuma waɗansu almajiransa biyu, duk suna nan tare,

Yah 21

Yah 21:1-12