Yah 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan haka Yesu ya sāke bayyana kansa ga almajiran a bakin Tekun Tibariya. Ga kuwa yadda ya bayyana kansa.

Yah 21

Yah 21:1-7