Yah 20:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma an rubuta waɗannan ne, domin ku ba da gaskiya Yesu shi ne Almasihu, Ɗan Allah, ta wurin gaskatawa kuma ku sami rai a cikin sunansa.

Yah 20

Yah 20:22-31