Yah 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Bitrus ya ce musu, “Za ni su.” Suka ce masa, “Mu ma mā tafi tare da kai.” Sai suka fita suka shiga jirgi. Amma a daren nan ba su kama kome ba.

Yah 21

Yah 21:1-4