Yah 14:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na bar ku da salama. Salamata nake ba ku. Ba kamar yadda duniya take bayarwa nake ba ku ba. Kada ku damu, kada kuma ku ji tsoro.

Yah 14

Yah 14:23-31