Yah 14:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun dai ji na ce muku zan tafi, in kuma dawo wurinku. Da kuna ƙaunata da kun yi murna saboda za ni wurin Uba, domin kuwa Uban ya fi ni.

Yah 14

Yah 14:20-31