Yah 14:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Mai Taimako, Ruhu Mai Tsarki, wanda Uba zai aiko da sunana, shi ne zai koya muku kome, ya kuma tuna muku duk abin da na faɗa muku.

Yah 14

Yah 14:25-31