Yah 13:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har waɗansu ma sun yi zaton Yesu ya ce masa ya yi musu sayayyar idi ne, ko kuwa ya ba gajiyayyu wani abu, don Yahuza ne yake riƙe da jakar kuɗinsu.

Yah 13

Yah 13:26-34