Yah 13:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma cikin waɗanda suke cin abinci, ba wanda ya san dalilin da ya sa Yesu ya faɗa masa haka.

Yah 13

Yah 13:26-29