Yah 12:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Uba, ka ɗaukaka sunanka.” Sai aka ji wata murya daga Sama ta ce, “Na riga na ɗaukaka shi, zan kuma ƙara ɗaukaka shi,”

Yah 12

Yah 12:20-36