Yah 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yanzu ina jin nauyi a raina. Me zan ce kuwa? In ce, ‘Ya Uba ka ɗauke mini wannan lokaci’? A'a, ai, dā ma na zo ne takanas domin wannan lokaci.

Yah 12

Yah 12:17-28