Yah 12:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron da yake tsaye a wurin suka ji muryar, suka ce, “An yi cida.” Waɗansu kuwa suka ce, “Wani mala'ika ne ya yi masa magana.”

Yah 12

Yah 12:19-38