W. W. 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kyakkyawa ce ke ƙaunatacciyata.Idonki kamar na kurciya, suna haskakawa daga cikin lulluɓi.Gashinki yana zarya kamar garken awakiDa yake gangarowa daga tuddan Gileyad.

W. W. 4

W. W. 4:1-4