W. W. 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haƙoranki farare fat kamar tunkiyar da aka yi mata sausaya,Aka yi mata wanka nan da nan.Ba giɓi, suna nan shar.An jera su tantsai.

W. W. 4

W. W. 4:1-8