W. W. 3:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matan Sihiyona, ku fito ku ga sarki SulemanuYa sa kambin sarauta,Wanda uwarsa ta sa masa, a ranar aurensa,A ranarsa ta murna da farin ciki.

W. W. 3

W. W. 3:5-11