Rom 8:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, me kuma za mu ce a game da haka? Da yake Allah yana goyon bayanmu, wa kuwa zai iya gāba da mu?

Rom 8

Rom 8:22-37