Rom 8:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda ya ƙaddarar nan kuwa, su ne ya kira. Waɗanda ya kira kuwa, su ne ya kuɓutar. Waɗanda ya kuɓutar ɗin kuwa, su ne ya ɗaukaka.

Rom 8

Rom 8:27-37