Rom 8:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda Allah ya riga ya zaɓa tun tuni, su ne ya ƙaddara su ɗauki kamannin Ɗansa, domin shi Ɗan yă zama na farko a cikin 'yan'uwa masu yawa.

Rom 8

Rom 8:26-38