Rom 8:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mun kuma sani al'amura duka suna aikatawa tare, zuwa alheri ga waɗanda suke ƙaunar Allah, wato, waɗanda suke kirayayyu bisa ga nufinsa.

Rom 8

Rom 8:27-38