Rom 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma shi mai fayyace zukatanmu ya san abin da Ruhu yake niyya, domin bisa ga nufin Allah ne Ruhu yake yi wa tsarkaka roƙo.

Rom 8

Rom 8:19-30