Rom 8:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi da bai hana Ɗansa ba, sai ma ya ba da shi saboda mu duka, ashe, ba zai ba mu kome tare da shi hannu sake ba?

Rom 8

Rom 8:28-39