Rom 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kuwa kana raina yalwar alherinsa, da jimirinsa, da kuma haƙurinsa ne? Ashe, ba ka sani ba alherin Allah yana jawo ka zuwa ga tuba?

Rom 2

Rom 2:1-6