Rom 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kai mutum, kai da kake ganin laifin masu yin haka, alhali kuwa kai kanka, kana yinsu, kana tsammani za ka tsere wa hukuncin Allah ne?

Rom 2

Rom 2:1-8