Rom 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ga shi, saboda ƙeƙasasshiyar zuciyarka marar tuba, kana nema wa kanka fushin Allah a ranar fushi, sa'ad da za a bayyana hukuncin Allah macancani.

Rom 2

Rom 2:1-12