Neh 7:64 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan suka nema a rubuta su tare da waɗanda aka rubuta jerin sunayen asalinsu, amma ba a same su a ciki ba, saboda haka aka hana su shiga cikin firistoci, sun zama kamar marasa tsarki.

Neh 7

Neh 7:60-73