Neh 7:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na wajen firistoci kuma su ne zuriyar Habaya, da na Hakkoz, da na Barzillai, wanda ya auri 'yar Barzillai mutumin Gileyad, aka kira shi da sunan zuriyar surukinsa.

Neh 7

Neh 7:60-70-72