Neh 7:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mai mulki ya faɗa musu kada su ci abinci mafi tsarki, sai an sami firist wanda zai yi tambaya ta wurin Urim da Tummin tukuna.

Neh 7

Neh 7:64-73