Neh 4:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yahudawan da suke zaune kusa da su suka zo, suka yi ta nanata mana irin shirin abokan gabanmu, wato za su zo su fāɗa mana.

Neh 4

Neh 4:5-15