Neh 4:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abokan gābanmu kuma suka ce, “Ba za su sani ba, ba kuwa za su gan mu ba, sai dai kawai su gan mu a cikinsu, za mu karkashe su, mu tsai da aikin.”

Neh 4

Neh 4:9-13