Neh 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka na sa jama'a su ja ɗamara bisa ga iyalinsu a bayan garu, a wuraren da ba a gina ba. Suna riƙe da takuba, da māsu, da bakuna.

Neh 4

Neh 4:4-18