Neh 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin keɓe garun Urushalima, sai aka nemo Lawiyawa a wurarensu duka don a kawo su Urushalima, su yi bikin keɓewa da farin ciki da godiya, da raira waƙoƙi da kuge, da garaya, da molo.

Neh 12

Neh 12:22-31