Neh 12:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan suna nan a zamanin Yoyakim ɗan Yeshuwa, jikan Yehozadak, da zamanin mai mulki Nehemiya, da Ezra, firist da magatakarda.

Neh 12

Neh 12:12-21-27