Neh 12:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mattaniya, da Bakbukiya, da Obadiya, da Meshullam, da Talmon, da Akkub su ne masu tsaron ƙofofi, suna tsaron ɗakunan ajiya na wajen ƙofofi.

Neh 12

Neh 12:10-26