1. Waɗanda suka fara sa hannu a takardar alkawarin, su ne mai mulki, wato Nehemiya ɗan Hakaliya, da Zadakiya,
2-8. sa'an nan firistoci, watoSeraiya, da Azariya, da Irmiya,Fashur, da Amariya, da Malkiya,Hattush, da Shebaniya, da Malluki,Harim, da Meremot, da Obadiya,Daniyel, da Ginneton, da Baruk,Meshullam, da Abaija, da Miyamin,Mawaziya, da Bilgai, da Shemaiya.
14-27. Shugabannin jama'a kuwa, su ne Farosh, da Fahat-mowab,Elam, da Zattu, da Bani,Bunni, da Azgad, da Bebai,Adonaija, da Bigwai, da Adin,Ater, da Hezekiya, da Azzur,Hodiya, da Hashum, da Bezai,Harif, da Anatot, da Nebai,Magfiyash, da Meshullam, da Hezir,Meshezabel, da Zadok, da Yadduwa,Felatiya, da Hanan, da Anaya,Hosheya, da Hananiya, da Hasshub,Hallohesh, da Filha, da Shobek,Rehum, da Hashabna, da Ma'aseya,Ahaija, da Hanan, da Anan,Malluki, da Harim, da Ba'ana.