sa'an nan firistoci, watoSeraiya, da Azariya, da Irmiya,Fashur, da Amariya, da Malkiya,Hattush, da Shebaniya, da Malluki,Harim, da Meremot, da Obadiya,Daniyel, da Ginneton, da Baruk,Meshullam, da Abaija, da Miyamin,Mawaziya, da Bilgai, da Shemaiya.