Neh 10:9-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wajen Lawiyawa kuwa, su neYeshuwa ɗan Azaniya, da Binnuyi daga zuriyar Henadad da Kadmiyel.'Yan'uwansu kuwa su ne Shebaniya, da Hodiya,Kelita, da Felaya, da Hanan,Mika, da Rehob, da Hashabiya,Zakkur, da Sherebiya, da Shebaniya,Hodiya, da Bani, da Beninu.

Neh 10

Neh 10:1-29