Neh 9:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda wannan duka muke yin alkawari mai ƙarfi a rubuce. Shugabanninmu kuwa, da Lawiyawanmu, da firistocinmu, suka buga hatimi, suka sa hannu.”

Neh 9

Neh 9:29-38