Neh 9:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amfanin ƙasa duk yana tafiya ga sarakunanDa ka ɗora su a kanmu saboda mun yi zunubi.Suna yi mana yadda suka ga dama, mu da dabbobinmu,Muna cikin baƙin ciki.”

Neh 9

Neh 9:34-38