Ya Sarkin Assuriya, masu tsaronkasuna barci,Manyan mutanenka sunakwankwance,Mutanenka sun watse cikinduwatsu,Ba wanda zai tattaro su.