Nah 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba abin da zai rage zafin rauninka,Rauninka ba ya warkuwa.Duk wanda ya ji labarinka, zai tafahannuwansaGama wane ne ba ka musguna waba?

Nah 3

Nah 3:12-19