Nah 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabanninki kamar ɗango suke,Manyan mutanenki kamarcincirindon fāra ne,Suna zaune a kan shinge a kwanakinsanyi,Sa'ad da rana ta fito, sukan tashi sutafi,Ba wanda ya san inda suke.

Nah 3

Nah 3:7-19