Mika 7:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ɗauka fushin Ubangiji ne,Gama na yi masa zunubi,Sai lokacin da ya ji da'awata,Har ya yanke mini shari'a.Zai kawo ni zuwa wurin haske,Zan kuwa ga cetonsa.

Mika 7

Mika 7:7-14